Tawagar majalisar dokokin Jamhuriyar musulunci ta Iran ƙarƙashin jagorancin Ahmad Naderi, memba na hukumar shugabancin majalisa, da safiyar yau Litinin ta halarci bikin buɗe taro na 12 na ƙungiyar majalisun ƙasashe mambobin BRICS a New Delhi babban birnin Indiya.
Hoto: Hamed Malekpour
Ra'ayinka